Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 8

Ya’yan Ibrahim

31 Sai Yesu ya ce wa Yahudawan da suka gaskata da shi, "In dai kun riƙe koyarwata, ku almajiraina ne da gaske. 32 Sa’an nan za ku san gaskiya, gaskiyar kuwa za yantar da ku."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também