22 Yoshuwa kuwa ya ce musu, "Ku ne shaidun kanku cewa kun zaɓi ku bauta wa Ubangiji."
Suka amsa suka ce, "I, mu ne shaidun kanmu."