Pular para o conteúdo
Publicidade

Mahukunta 17

3 Sa’ad da ya mayar da azurfa dubu ɗaya da ɗari ɗaya na shekel wa mahaifiyarsa, sai ta ce, "Na ba da azurfata ga Ubangiji don ɗana sassaƙa sura kuma yi zubin gunki. Zan mayar maka."

Veja também