4 A lokacin Debora annabiya, matar Laffidot ce take bi4.4 A al’adance mahukunta da Isra’ila. 5 Takan yi zaman shari’a a ƙarƙashin Dabinon Debora tsakanin Rama da Betel, a ƙasar tudu ta Efraim, Isra’ilawa kuwa sukan zo wurinta don tă yi musu shari’a.