Pular para o conteúdo
Publicidade

Lucas 1

13 Amma mala’ikan ya ce masa, "Kada ka ji tsoro, Zakariya; an ji addu’arka. Matarka Elizabet za haifa maka ɗa, za ka kuma ba shi suna Yohanna. 14 Zai zama abin murna da farin ciki a gare ka, mutane da yawa kuwa za su yi murna don haihuwarsa, 15 gama zai zama mai girma a gaban Ubangiji. Ba kuwa zai taɓa shan ruwan inabi ko wani abu mai sa maye ba. Zai cika da Ruhu Mai Tsarki tun haihuwa.

Veja também