Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 1

19 Mala’ikan ya ce, "Ni ne Jibra’ilu. Ina tsaya a gaban Allah, an kuma aiko ni in yi maka magana, in kuma faɗa maka wannan labari mai daɗi.

Annabcin haihuwar Yesu

26 A wata na shida, sai Allah ya aiki mala’ika Jibra’ilu zuwa Nazaret, wani gari a Galili,

Veja também