Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 1

Annabcin haihuwar Yesu

26 A wata na shida, sai Allah ya aiki mala’ika Jibra’ilu zuwa Nazaret, wani gari a Galili, 27 gun wata budurwar da aka yi alkawarin aurenta ga wani mutum mai suna Yusuf daga zuriyar Dawuda. Sunan budurwar Maryamu. 28 Mala’ikan ya je wurinta ya ce, "A gaishe ki, ya ke da kika sami tagomashi ƙwarai! Ubangiji yana tare da ke."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também