Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 1

28 Mala’ikan ya je wurinta ya ce, "A gaishe ki, ya ke da kika sami tagomashi ƙwarai! Ubangiji yana tare da ke."

29 Maryamu ta damu ƙwarai da kalmominsa, tana tunani wace irin gaisuwa ce haka? 30 Amma mala’ikan ya ce mata, "Kada ki ji tsoro, Maryamu, kin sami tagomashi a wurin Allah. 31 Ga shi za ki yi ciki ki kuma haifi ɗa, za ki kuma ba shi suna Yesu.

Veja também