Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 1

34 Maryamu ta tambayi mala’ikan ta ce, "Yaya wannan zai yiwu, da yake ni budurwa ce?"

35 Mala’ikan ya amsa ya ce, "Ruhu Mai Tsarki zai sauko miki, ikon Maɗaukaki kuma zai rufe ke. Saboda haka, Mai Tsarkin nan da za a haifa, za a kira shi1.35 Ko kuwa Saboda haka, yaron da za a haifa za a kira shi mai tsarki Ɗan Allah.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também