Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 10:17-20

17 Mutum saba’in da biyun nan suka dawo da murna, suka ce, "Ubangiji, har mun sha ƙarfin aljanu ma a cikin sunanka."

18 Sai ya amsa ya ce, "Na ga Shaiɗan ya fāɗi daga sama kamar walƙiya. 19 Na ba ku iko da za ku tattaka macizai, da kunamai, ku kuma shawo kan dukan ikon abokin gāba, kuma ba wani lahani da zai same ku. 20 Duk da haka, kada ku yi farin ciki da cewa, kun sha ƙarfin ruhohi, amma ku yi farin ciki, domin an rubuta sunayenku a sama."

(Mattiyu 11.20-24)

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.