Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 10

21 A wannan lokaci, Yesu, cike da murna ta wurin Ruhu Mai Tsarki ya ce, "Na yabe ka, ya Uba, Ubangijin sama da ƙasa, domin ka ɓoye waɗannan abubuwa ga masu hikima, da masu ilimi, ka kuma bayyana su ga ƙananan yara. I, ya Uba, gama wannan shi ne nufinka mai kyau.

Veja também