41 Amma Ubangiji ya amsa ya ce, "Marta, Marta, hankalinki ya tashi, kuma kina damuwa a kan abubuwa da yawa. 42 Amma abu ɗaya tak ake bukata, Maryamu ta zaɓi abin da ya fi kyau, kuma ba za a raba ta da shi ba."
Publicidade

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.