Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 13

12 Da Yesu ya gan ta, sai ya kirata gaba, ya ce mata, "Mace, an yantar da ke daga rashin lafiyarki." 13 Sai ya ɗibiya hannuwansa a kanta, nan da nan sai ta miƙe, ta yabi Allah.

14 Amma mai mulkin majami’ar ya ji haushi da Yesu ya yi warkarwa a ranar Asabbaci. Sai ya ce wa mutanen, "Akwai ranaku shida da ya kamata a yi aiki. Saboda haka, ku zo a ranakun nan a warkar da ku, ba ranar Asabbaci ba."

15 Ubangiji ya amsa masa ya ce, "Ku munafukai! Ashe, kowannenku ba yakan kunce bijiminsa ko jakinsa, kai shi waje ba shi ruwa, a ranar Asabbaci ba? 16 Ashe, bai kamata a yantar da macen nan, diyar zuriyar Ibrahim, wadda Shaiɗan ya daure, har shekara goma sha takwas, a ranar Asabbaci, daga abin da ya daure ta ba?"

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também