Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 15

Misalin ɓatacciyar tunkiya

1 Yanzu fa, masu karɓar haraji da "masu zunubi" duka suna taruwa don jin koyarwar Yesu. 2 Amma Farisiyawa da malaman dokoki suka yi gunaguni, suna cewa, "Wannan mutum yana karɓan masu zunubi,kuma yana ci tare da su."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também