Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 17

Zuwan mulkin Allah

20 Wata rana, Farisiyawa suka tambaye shi lokacin da mulkin Allah zai zo, Yesu ya amsa ya ce, "Ai, mulkin Allah ba takan zo ta wurin yin kallon ku ba. 21 Mutane kuma ba za su ce, Ga shi nan,ko kuma, Ga shi canba, domin mulkin Allah yana cikinku ne."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também