Pular para o conteúdo
Publicidade

Lucas 18

Misalin gwauruwa mai naciya

1 Yesu ya ba wa almajiransa wani misali, don koya musu yadda ya kamata su dinga yin addu’a kullum, ban da fasawa.

Veja também