Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 2

34 Sa’an nan Siman ya sa musu albarka ya ce wa Maryamu mahaifiyarsa, "An ƙaddara yaron nan zama sanadin fāɗuwa da tashin mutane da yawa a Isra’ila, zai kuma zama alamar da mutane ba za su so ba, 35 ta haka za a fallasa tunanin zukatan mutane da yawa. Ke ma, takobi zai soki zuciyarki."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também