Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 2

48 Da iyayensa suka gan shi sai suka yi mamaki. Mahaifiyarsa ta ce masa, "Ɗana, don me ka yi mana haka? Ni da mahaifinka duk mun damu muna nemanka."

Veja também