Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 20:22-25

22 Daidai ne mu biya haraji ga Kaisar, ko babu?"

23 Ya gane makircinsu, sai ya ce musu, 24 "Nuna mini dinari. Hoton wane ne, kuma rubutun wane ne a kai?"

Suka amsa, "Na Kaisar."

25 Sai ya ce musu, "Ku ba wa Kaisar abin da yake na Kaisar, ku kuma ba wa Allah abin da yake na Allah."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.