Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 22

19 Sai ya ɗauki burodi ya yi godiya, ya kakkarya ya ba su, da cewa, "Wannan jikina ne, da aka bayar dominku. Ku riƙa yin haka don tunawa da ni."

20 Haka kuma, bayan abincin, ya ɗauki kwaf ruwan inabi ya ce, "Wannan kwaf ruwan inabi shi ne, na sabon alkawari cikin jinina, da aka zubar dominku.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também