Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 22

31 "Siman, Siman, Shaiɗan ya nemi izini ya sheƙe ka 22.31 Girik yana da ku ne a nan kamar alkama. 32 Amma na yi maka addu’a, Siman, domin kada bangaskiyarka ta kāsa. Bayan ka juyo, ka ƙarfafa yan’uwanka."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também