Pular para o conteúdo
Publicidade

Lucas 22

35 Sai Yesu ya tambaye, su ya ce, "Lokacin da na aike ku ba tare da jakar kuɗi, ko jaka, ko takalma ba, kun rasa wani abu?"

Suka amsa, "Babu."

Veja também