Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 22

An kama Yesu

47 Yana cikin magana sai ga taro sun zo. Mutumin nan da ake kira Yahuda, ɗaya daga cikin Sha Biyun, shi ya bi da su. Sai ya matso kusa da Yesu don yi masa sumba. 48 Amma Yesu ya tambaye shi ya ce, "Yahuda, ashe, da sumba za ka bashe Ɗan Mutum?"

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também