Publicidade

Lucas 4

18 "Ruhun Ubangiji yana kaina,

domin ya shafe ni,

in yi wa matalauta wa’azin bishara.

Ya aiko ni in yi shelar yanci ga yan kurkuku,

in kuma buɗe idanun makafi,

in ba da yanci ga waɗanda aka danne.

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-