Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 4

18 "Ruhun Ubangiji yana kaina,

domin ya shafe ni,

in yi wa matalauta wa’azin bishara.

Ya aiko ni in yi shelar yanci ga yan kurkuku,

in kuma buɗe idanun makafi,

in ba da yanci ga waɗanda aka danne.

19 In yi shelar shekarar tagomashin Ubangiji." 4.19 Ish 61.1 2

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também