Pular para o conteúdo
Publicidade

Lucas 6

35 Amma, ku ƙaunaci abokan gābanku, ku kuma yi musu alheri, ku ba su bashi, ba da sa zuciya sai an biya ku ba. Ta yin haka ne kawai, za ku sami lada mai yawa, ku kuma zama ya’yan Mafi Ɗaukaka, gama shi mai alheri ne ga marasa godiya da mugaye.

Veja também