Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 10

29 Yesu ya amsa ya ce, "Gaskiya nake gaya muku, babu wanda zai bar gida, ko yan’uwa maza da mata, ko mahaifiya, ko mahaifi, ko ya’ya, ko gonaki saboda ni, da kuma bishara, 30 sa’an nan kāsa samun ninkinsu ɗari a zamanin yanzu (na gidaje, da yan’uwa mata, da yan’uwa maza, da uwaye, da ya’ya, da gonaki amma tare da tsanani) a lahira kuma sami rai madawwami.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também