Publicidade

Marcos 14

61 Amma Yesu ya yi shiru, bai kuwa amsa ba.

Babban firist ya sāke tambayarsa ya ce, "Kai ne Kiristi, Ɗan Mai Albarka?"

62 Yesu ya ce, "Ni ne. Za ku kuwa ga Ɗan Mutum yana zaune a hannun dama na Mai Iko, yana kuma zuwa a cikin gizagizan sama."

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-