Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 4

Misalin ƙwayar mustad

30 Ya kuma ce, "Da me za mu kwatanta mulkin Allah, ko kuwa da wane misali za mu bayyana shi? 32 Duk da haka, in aka shuka ƙwayar, sai yi girma, zama mafi girma a itatuwan lambu. Har itacen kasance da manyan rassa, inda tsuntsayen sararin sama sukan iya huta a inuwarsa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também