Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 9

36 Ya ɗauki wani ƙaramin yaro ya sa tsaya a tsakiyarsu. Ya ɗauke shi a hannunsa, ya ce musu, 37 "Duk wanda ya karɓi ɗaya daga cikin waɗannan ƙananan yara a cikin sunana, ni ya karɓa. Duk wanda kuma ya karɓe ni, ba ni ya karɓa ba, amma wanda ya aiko ni ne ya karɓa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também