Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 9

43 In hannunka yana sa ka yin zunubi, yanke shi. Ai, gwamma ka shiga rai da hannu ɗaya, da ka shiga jahannama ta wuta, inda ba a iya kashe wutar ba, da hannuwanka biyu.9.43 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā suna da fita, 44 inda "tsutsotsi masu cinsu ba sa mutuwa, wutar kuma ba a kashe ta."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também