Pular para o conteúdo
Publicidade

Malaki 2

15 Ashe, Ubangiji bai maishe su ɗaya ba? Cikin jiki da ruhu, su nasa ne. Me ya sa suke ɗaya? Domin yana neman ya’ya masu tsoron Allah.2.15 Ko kuwa 15 Amma wanda yake mahaifinmu bai yi haka ba, muddin yana da rai. Me yake nema? Zuriya daga Allah Saboda haka sai ka lura da kanka, kada kuma ka ci amanar matar ƙuruciyarka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também

Malaquias
Ver todos os capítulos de Malaquias