Pular para o conteúdo
Publicidade

Malaquias 3

8 "Mutum zai iya yi wa Allah fashi ne? Duk da haka kun yi mini fashi.

"Amma sai kuka ce, Yaya muka yi maka fashi?

"A wajen zakka da hadayu. 10 Ku kawo dukan zakka cikin gidan ajiya, don a kasance da abinci a gidana. Ku gwada ni a wannan ku ga, ko ba zan buɗe taskokin sama in zubo muku albarka mai yawa, wadda har ba za ku rasa wurin sa ta ba, in ji Ubangiji Maɗaukaki.

Veja também

Malaquias
Ver todos os capítulos de Malaquias