Pular para o conteúdo
Publicidade

Malaki 4

Ranar Ubangiji

1 "Tabbatacce rana tana zuwa; za yi ƙuna kamar wutar maƙera. Dukan masu girman kai da kowane mai aikata mugunta zai zama ciyawa, wannan rana mai zuwa za ƙone su. Babu saiwa ko reshen da za a bar musu," in ji Ubangiji Maɗaukaki. 2 Amma ku da kuke girmama sunana, ranar adalci za fito tare da warkarwa a fikafikanta. Za ku kuwa fita kuna tsalle kamar yan maruƙan da aka sake daga garke.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também

Malaquias
Ver todos os capítulos de Malaquias