Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 13

Misalai na ɓoyayyiyar dukiya da na lu’uluu

44 "Mulkin sama yana kama da dukiyar da aka ɓoye a gona. Da wani ya same ta, sai sāke ɓoye ta, sa’an nan cikin farin cikinsa je sayar da duk abin da yake da shi sayi gonar.

45 "Har wa yau dai, mulkin sama yana kama da ɗan kasuwa mai neman lu’uluai masu kyau. 46 Da ya sami dutse guda mai daraja sosai, sai ya tafi ya sayar da dukan abin da yake da shi ya saye shi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também