Pular para o conteúdo
Publicidade

Mateus 13

55 Wannan ba shi ne ɗan kafinta nan ba? Ba mahaifiyarsa ba ce Maryamu, yan’uwansa kuma Yaƙub, Yusuf, Siman da Yahuda ba? 56 Duk yan’uwansa mata kuma ba tare da mu suke ba? To, a ina wannan mutum ya sami dukan waɗannan abubuwa?"

Veja também