Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 15

3 Yesu ya amsa ya ce, "Ku ma me ya sa kuke karya dokar Allah saboda al’adarku? 4 Gama Allah ya ce, Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka,15.4 Fit 20.12; M Sh 5.16 kuma duk wanda ya zagi mahaifinsa ko mahaifiyarsa dole a kashe shi.15.4 Fit 21.17; Fir 20.9

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também