Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 18

Ɗan’uwa da ya yi maka laifi

15 "In ɗan’uwanka ya yi maka laifi, ka je ka nuna masa laifinsa, tsakaninku biyu kaɗai. In ya saurare ka, ka maido da ɗan’uwanka ke nan. 16 Amma in bai saurare ka ba, ka je tare da mutum ɗaya ko biyu, domin a tabbatar da kowace magana a bakin shaidu biyu ko uku.18.16 M Sh 19.15

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também