Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 18

28 "Amma da wannan bawa ya fita, sai ya gamu da wani abokin bautarsa wanda yake binsa bashin dinari ɗari. Sai ya cafke shi, ya shaƙe shi a wuya yana cewa, Biya ni abin da nake binka!

30 "Amma ya ƙi. A maimako, sai ya je ya sa aka jefa shi a kurkuku, har biya bashin.

Veja também