18 "An ji murya a Rama,
tana kuka da makoki mai tsanani,
Rahila ce take kuka domin ’ya’yanta,
an kāsa ta’azantar da ita,
don ba su."2.18 Irm 31.15
18 "An ji murya a Rama,
tana kuka da makoki mai tsanani,
Rahila ce take kuka domin ’ya’yanta,
an kāsa ta’azantar da ita,
don ba su."2.18 Irm 31.15