Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 2

5 Suka amsa suka ce, "A Betlehem ne, cikin Yahudiya, gama haka annabin ya rubuta.

6 " Amma ke Betlehem, a cikin ƙasar Yahuda,

ba ke ce mafi ƙanƙanta a cikin masu mulki a Yahuda ba,

gama daga cikinki mai mulki zai zo,

wanda zai zama makiyayin mutanena Isra’ila.2.6 Mik 5.2"

Veja também