Publicidade

Mateus 21

Yesu a haikali

12 Yesu ya shiga filin haikali, ya kuma kori duk masu saya da sayarwa a can. Ya tutture tebur masu canjin kuɗi da kuma kujerun masu sayar da tattabarai. 13 Ya ce musu, "A rubuce yake, Za a ce da gidana, gidan addu’a,21.13 Ish 56.7 amma kuna mai da shi kogon yan fashi.’ "21.13 Irm 7.11

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-