Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 21

15 Amma da manyan firistoci da malaman dokoki suka ga abubuwan banmamakin da ya yi, yara kuma suna ihu a filin haikali suna cewa, "Hosanna ga Ɗan Dawuda," sai fushi ya kama su.

16 Suka tambaye shi suka ce, "Kana jin abin da waɗannan suke faɗa?"

Yesu ya amsa ya ce, "I, ba ku taɓa karanta ba cewa,

" Daga leɓunan yara da jarirai

kai, Ubangiji, ka shirya wa kanka yabo?" 21.16 Zab 8.2

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também