9 Taron mutanen da suke gabansa da kuma waɗanda suke binsa a baya suka yi ihu suna cewa,
"Hosanna21.9 Wani faɗi na Ibraniyanci mai ma’anar "Ceto!" Wanda ya kasance wani salon yabo; haka kuma a aya 15 ga Ɗan Dawuda!"
"Mai albarka ne wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji!"21.9 Zab 118.26
"Hosanna a cikin sama!"