36 "Malam, wace doka ce mafi girma a cikin dokoki?"
37 Yesu ya amsa ya ce, " ‘Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka da dukan ranka da kuma dukan hankalinka.’22.37 M Sh 6.5 38 Wannan, ita ce doka ta fari da kuma mafi girma.