Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 22

37 Yesu ya amsa ya ce, " Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka da dukan ranka da kuma dukan hankalinka.22.37 M Sh 6.5 38 Wannan, ita ce doka ta fari da kuma mafi girma. 39 Ta biye kuma kamar ta farkon take. Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.22.39 Fir 19.18

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também