Pular para o conteúdo
Publicidade

Mateus 22

37 Yesu ya amsa ya ce, " Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka da dukan ranka da kuma dukan hankalinka.22.37 M Sh 6.5 38 Wannan, ita ce doka ta fari da kuma mafi girma. 39 Ta biye kuma kamar ta farkon take. Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.22.39 Fir 19.18 40 Dukan Doka da Annabawa suna rataya ne a kan waɗannan dokoki biyu."

Veja também