Pular para o conteúdo
Publicidade

Mateus 24

23 A lokacin in wani ya ce muku, Duba, ga Kiristi nan!Ko, Ga shi can!Kada ku gaskata. 24 Gama Kiristi masu yawa na ƙarya, da annabawan ƙarya za su firfito, su kuma aikata manyan alamu da ayyukan banmamaki don su ruɗi har da zaɓaɓɓu ma in zai yiwu. 25 Ga shi, na faɗa muku tun da wuri.

26 "Saboda haka in wani ya ce muku, Ga shi can a hamada,kada ku fita; ko, Ga shi nan a ɗakunan ciki,kada ku gaskata.

Veja também