Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 26

48 To, mai bashe shi ɗin, ya riga ya shirya alama da su, "Wanda na yi masa sumba, shi ne mutumin; ku kama shi." 49 Da zuwansa, sai ya miƙe zuwa wurin Yesu ya ce, "Gaisuwa, Rabbi!" Sa’an nan ya yi masa sumba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também