Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 27

28 Suka tuɓe shi, suka yafa masa wata jar riga. 29 Suka kuma tuƙa wani rawanin ƙaya, suka sa masa a . Suka sa sanda a hannun damansa. Suka durƙusa a gabansa, suka yi masa ba’a, suna cewa, "Ranka daɗe sarkin Yahudawa!"

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também